Donald Trump
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta zargi Amurka da karya kan kudin yakin da aka kashe, tana cewa gwamnatin Trump ta boye hakikanin asarar da ta kai dala biliyan 100.
Rundunar sojin Iran ta yi gargadin cewa za ta ka manyan hare-hare kan sojojin Amurka da kawayenta idan Donald Trump ya kai mata hari a bayan tsagaita wuta.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya fuskanci hare-haren bindiga guda uku daga 2024 zuwa 2026. An kama wasu da suka so kashe shi a wasu lokutan a Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dokokin Amurka ta amince da wasu sababbin dokoki da za su saka linzami kan tallafin kudi da ƙasarsu ke aiki wa Najeriya.
Jagoran addini a Iran, Ayatollah Mojtaba Khamenei ya ce Iran ba za ta mika shirinta na nukiliya da makamai masu linzami ba, duk da matsin lambar Amurka.
Ma'aikatar tsaron Amurka ta bayyana cewa akalla Dala biliyan 25 sun bata a yakin da kasar da shafe sama da wata daya tana yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
A labarin nan, za a ji abubuwan da ƙasashen Rasha da Amurka suka tattauna bayan doguwar gana wa ta kusan mintuna 90 tsakanin Vladimir Putin da Trump.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya wallafa hoton shi da bindiga yana yi wa Amurka barazana. Trump ya sanya tabarau da wasu abubuwan fashewa a bayansa.
Gwamnatin jihar Osun ta karyata cewa ta sauke Oba Joseph Oloyede daga sarauta saboda daure shi da gwamnatin Donald Trump kan zambar kudin Covid-!9.
Donald Trump
Samu kari