Dollar zuwa Naira
A hudubar Dr. Bashir Aliyu Umar bayan zanga-zanga, ya nuna cewa tun farko gwamnati tayi kuskure. Dama can malaman musulunci sun yi gargadi ayi hattara.
Sakamakom sayar da Daloli ga wasu bankuna, darajar Naira ta fara dawowa kan Dalar Amurka a kasuwar gwamnati bayan shafe dogon lokaci tana faɗuwa.
Yayin da ake dab da kammala kwanaki 10 na zanga zanga, darajar kuɗin Najeriya ta ƙara farfaɗowa a kasuwar bayan fage da farashin gwamnatin Najeriya.
Mai kamfanin BUA ya ce yanzu kam an samu saukin dala, don haka zai sauke farashin kayan kamfaninsa, musamman ma dai siminti da ya haura Naira 10000.
Darajar Naira na ci gaba da faduwa a kasuwar gwamnati yayin da ta jera kwanaki biyar ta na faduwa ba kakkauta wa inda aka sayar da ita akan N1620.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas a ranar Talata ta yi watsi da karar da wani lauya ya shigar na kalubalantar amfani da rubutun larabci a kan kudin Naira.
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da cafke wani fitaccen dan crypto, Linus Williams, wanda aka fi sani da BLord kan zargin damfara da daukar nauyin ta'addanci.
Duk da kokarin da babban bankin Najeriya (CBN) ke yi don ganin hada-hadar musayar kuɗi ta daidaita, ƙimar Naira ta kuma faɗuwa kan kowace Dala a ranar Litinin.
Darajar Naira ta farfado a kasuwa bayan kwashe kwanaki uku tana faduwa a kasuwa. A ranar 5 ga watan Yuli, darajar Naira ta kasu a kasuwannin 'yan canji.
Dollar zuwa Naira
Samu kari