Dollar zuwa Naira
A karshe, Matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da man fetur da Naira na ɗan lokaci saboda dalilai na musayar kuɗi musamman dalar Amurka.
Naira ta ƙarfafa zuwa 1,494.03/$ a kasuwar hukuma, 1,510.00/$ a kasuwar bayan fage, yayin da CBN ke ci gaba da manufofin kudi don inganta kasuwa.
Masana sun yi magana kan dalilan da Naira ke kara daraja idan aka kwatanta da dala inda su ke ganin hakan na da alaƙa da matakan da bankin CBN ke ɗauka.
Rahotanni sun ce Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaddamar da wasu matakai don karfafa darajar Naira, ciki har da sassauta wasu dokoki ga ‘yan kasuwar canji.
Alakar da shugaba Muhammadu Buhari ya shigar da Najeriya da Sin ta dawo danya. Burin gwamnatin tarayya shi ne ganin ta karya tasirin Dala wajen ciniki a kasuwanni
Darajar Naira ta kai N1,670 kan dalar Amurka a kasuwar bayan fage, inda masu canji ke danganta hakan da ƙarancin daloli da hauhawar bukatarta a kasuwar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana fatan dagawar darajar Naira. Wannan. A zuwa bayan ya gabatar da kasafin 2025 a ranar Laraba inda ya sa Dala a kan N1500.
A kokarin inganta darajar Naira a Najeriya, Majalisar Dattawa ta dauki mataki inda ta gabatar da kudiri domin hana amfani da kudin kasashen ketare a Najeriya.
Datajar Naira ta kuma faɗuwa karo na biyu a jere bayan farfaɗowa mai ban mamakin da ta yi a farkon makon nan da ke mana bankwana a kaauwar ƴan canji.
Dollar zuwa Naira
Samu kari