
Dollar zuwa Naira







Wasu gwamnatocin jiha goma sun koma kotun kolin Najeriya kan lamarin sauya fasalin Nairan da yaki ci, yaki cinyewa har yanzu al'ummar Najeriya na cikin wahala.

Sabon rikici ya kunno kai a jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya da safiyar yau Juma'a inda wasu fusatattun matasa suka fara tare tituna tare da kona tayoyi

Shugaba Muhammadu Buhari da safiyar yau Alhamis ya lisaffo manyan dalilan da yasa gwamnatinsa ta kawo lamarin sauya fasalin Naira a karshen shekarar 2022..

Yanzu muke samun labarin cewa, gwamnan babban bankin Najeriya ya yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da kudi ke kara ba 'yan kasa wahala.

Wata mata ta yi rashin rayuwarta bayan asibiti sun ki karbar haihuwarta saboda mijin ya gaza iya samo tsabar kudi daga banki ko dillalan kudi watau masu POS.

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan lamuran tsaro a Najeriya, Manjo Janar Babagana Munguno ya bayyana cewa wannan karancin Naira ka iya daburta lamarin tsaro.
Dollar zuwa Naira
Samu kari