Kasar waje
Kasar Faransa ta dawo da kokon kawunan wasu sarakuna daga kasar Madagascar bayan shafe shekaru 128 da aka kashe su lokacin mulkin mallaka a kasar.
Jarumin fina-finan Kannywood, Mato Yakubu, da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya bayyana farin ciki bayan samun tallafin kudin jinya daga gwamnatin Nijar.
Daya daga cikin manyan 'yan a waren Najeriya, Simo Ekpa ya sha daurin shekara 6 a kasar Finland. An yanke masa hukuncin bayan kama shi da laifin dumu dumu.
Duk da cewar Yammacin duniya irin su Amurka na da tasiri, saurin karuwar jama’a a Afirka da Asiya na kokarin sauya cibiyar tasirin Kiristanci zuwa Kudancin duniya.
An hallaka tsohon kakakin majalisar dokokin Ukraine, Andriy Parubiy, a Lviv, abin da ya tayar da hankula a kasar, yayin da shugabanni ke aika wa da sakon ta’aziyya.
Wani dan Najeriya Daniel Chima Inweregbu ya amsa laifin da gwamnatin Amurka ke tuhumarsa da aikatawa na damfarar soyayya ta intanet, za a hukunta shi.
Wata matashiya yar Najeriya ta samu lambar yabo da kyaututtuka da dama bayan ta kammala karatu da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar kasar India.
Rahotanni daga kasar Mexico sun nuna cewabsanatoci su ba hammata iska a zaman ranar Laraba, inda lamarin ya kai ga doke doke da ture-ture a zauren Majalisa.
Kotun Equatorial Guinea ta yanke wa Ruslan Obiang Nsue, dan shugaban kasa, hukuncin shekara shida bayan samunsa da laifin sayar da jirgin gwamnatin kasar.
Kasar waje
Samu kari