Kasar waje
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za su sakin kudin Iran da aka rike amma za a yi amfani da wasu wajen sayen kayan abinci daga manoman Amurka.
Andy Burnham, wanda ake tunanin zai zama Firaministan Birtaniya na ɗaya daga cikin ‘yan siyasa da suka haɗa gogewa a Westminster da kuma nasara a matakin yankuna.
Kasashen Qatar da Pakistan sun sanar da cewa Iran da Amurka sun fahimci juna a tattaunawar farko da suka yi a kasar Switzerland a ranar Lahadi da ta wuce.
Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer ya sanar da murabus a kasa da shekaru biyu a ofis, inda ya ce Jam’iyyar Labour za ta fara zaben sabon shugaba a watan Yuli.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi hasashen murabus din Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer, yana zarginsa da gazawa kan shige da fice da manufofin makamashi.
Jam’iyyar APC reshen Amurka ta fara ƙara ƙaimi wajen tattara ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje domin goyon bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027.
Iran ta sake rufe mashigin Hormuz bayan ta zargi Amurka da Isra’ila da rashin cika sharuddan yarjejeniyar da aka cimma domin kawo karshen rikici.
Iran ta ce ba za ta amince a tattauna kan shirinta na mallaka da kera makamai masu linzami ba bayan cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi da Amurka da Isra'ila.
Kotun Southwark Crown da ke Landan ta wanke tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke, daga dukkan tuhume-tuhumen rashawa bayan doguwar shari’a.
Kasar waje
Samu kari