Kasar waje
Kasar Vietnam ta fara ba iyaye tallafi, karin hutun haihuwa da wasu alawus bayan soke dokar iyakance haihuwar yara biyu domin kara yawan haihuwa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa a Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya ce ya kalubalanci gwamnatin Muhammadu Buhari kan buƙatun rancen ƙasashen waje.
Elon Musk ya yi iƙirarin cewa mutuwar mutane a Afirka ta ragu bayan Amurka ta rage tallafin USAID, yana cewa hakan ya rage rikice-rikice a nahiyar.
A labarin nan, za a ji yadda shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zauna da manyan dakarun tsaron kasarsa domin tattauna ci gaba da kai wa Iran hari.
Masu zanga-zangar Afrika ta Kudu sun fara fatattakar bakin haure daga Najeriya da kasashe bayan cikar wa'adin ranar 30 ga watan Yunin 2026 da suka ba bakin haure.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Sama da mutum 1,300 ne suka mutu a kasashen Turai da suka hada da Faransa, Jamus, Spain da sauransu saboda tsananin zafi da bulla a kasashen a bana.
Amurka da Iran sun amince da dakatar da hare-hare bayan rikici kan Mashigar Hormuz, yayin da ake shirin ci gaba da tattaunawar kawo karshen yakin.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Kasar waje
Samu kari