Kasar waje
Ayatollah Mojtaba Khamenei ya nada tsoffin manyan jami’an IRGC, Mohsen Rezaee da Mohammed Bagher Zolghadr, a manyan mukaman siyasa a kasar musulunci ta Iran.
Akalla sojojin Jamhuriyar Nijar 42 sun mutu a hatsarin mota kusa da Madaoua bayan kammala horon da aka yi masu, yayin da wasu 18 ke cikin mawuyacin hali.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya samu lambar yabo ta ZIK International Peace and Leadership Award a Ghana kan nasarorin da gwamnatinsa ta samu.
Kotu a Senegal ta yanke wa yan TikTok uku hukuncin dauri kan zargin cin mutuncin Shugaba Bassirou Diomaye Faye, yayin da aka ci biyu daga cikinsu tarar CFA 500,000.
Najeriya ta yi Allah wadai da harin Houthi kan fararen hula a Saudiyya, ta buƙaci kamun kai da ƙara ƙoƙarin diflomasiyya domin kawo ƙarshen rikicin.
A labarin nan za a ji cewa akwai wadansu yan Najeriya da a yanzu haka ke tsare a kurkuku daban-daban da je Saudiyya kuma an ki sakinsu dukda gama wa'adinsu.
Saudi Arabia, Turkiyya da Pakistan za su sanya hannu kan yarjejeniyar tsaro a Jeddah sakamakon karuwar tashin hankali da hare-hare a yankin Gabas Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa masu ruwwa da tsaki sun gano cewa ana samun karuwar cin zarafin Musulmi a kasashen Turai yayin da ke kokarin dakile kyamar.
Rahotanni sun nuna Yan Diomande ya zama ɗan Afirka mafi tsadar ciniki a tarihi bayan komawarsa Real Madrid, yayin da Victor Osimhen ya shiga jerin sau biyu.
Kasar waje
Samu kari