Hukumar DSS
Wasu kauyuka a jihar Kwara sun bayyana cewa sun samu wasikun 'yan bindiga na cewa za su kai musu hari. Rundunar 'yan sanda da DSS sun samu wasikar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ba da bayanai kan yadda jami'an tsaro suka yi yunkurin cafke shi. Ya ce jami'an DSS ne ba EFCC ba.
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ki yarda ya bi jami'an tsaro saboda babu wata takardar gayyata da aka turo masa a hukumance.
Hukumar DSS ta gargadi 'yan sanda kan yiwuwar sabon hari a Gbabe, bayan kisan Woro. Gwamna AbdulRazaq ya kira taron gaggawa don inganta tsaro a Baruten.
A labarin nan, za a ji cewa Solomom Dalung, tsohon Minista a gwamnatin baya ya zargi gwamnati da nuna wariya da ta kai Abubalar Malami da dansa kotu.
Abubakar Malami, tsohon Ministan shari'a da ɗansa sun sake gurfana a gaban kotu bayan DSS ta zarge su da laifuffuka masu alaƙa da ta'addanci a Najeriya.
Tsohon Antoni Janar kuma Tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya ve jami'an DSS sun hana shi ganin iyalai da lauyoyinsa bayan sun kama shi a Abuja
A labarin nan, za a ji cewa ofishin yada labaran Abubakar Malami SAN ya karyata labarin cewa an samu wadansu makamai a gidan tsohon Ministan shari'a.
Hukumar DSS
Samu kari