Hukumar DSS
Hukumar DSS ta tura bukata ga kamfanin X domin goge rubutu da shafin fitaccen dan gwagwarmayar nan, Omoyele Sowore, lamarin dai ya haifar da ce-ce-ku-ce.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar DSS ta kawo karshen sabanin da ya ratsa a tsakanin kamfanin Dangote da kungiyar NUPENG a kan rarraba man fetur.
Lauyan Omoyele Sowore ya rubutawa kamfanin Meta kan bukatar rufe shafin Sowore na Facebook. Lauyan ya bukaci Bola Tinubu ya shigar da kara da kan shi.
Hukumar DSS ta baiwa shafin sada zumunta X wa'adin awanni 24 don cire wani rubutu na Omoyele Sowore da ya yi kan zargin Bola Tinubu da makaryaci a Brazil.
Hukumar tsaro ta farin kaya watau DSS ta gurfanar da mutum 9, manyan wadanda ake zargi da hannu a kashe-kashen da suka faru a jihohin Filato da Benuwai.
Kakakin majalisar Jihar Niger, Abdulmalik Sarkin-Daji, ya yaba da jarumtar jami’an tsaro bayan samame da ya yi ajalin akalla yan bindiga 50 a jihar.
Jami'an tsaron DSS da yan sanda sun yi nasarar damke wani da ake zargin wakilin PDP dauke da kudi kusan Naira miliyan 30 da ake zaton na sayen kuri'u ne a Kaduna.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagoranci Gwamna Mohammed Umaru Bago ta tabbatar da kama shigaban kungiyar Mahmuda, Abubakar Abba, an tura shi Abuja.
Al'ummomi a Kwara da Neje sun barke da murna kan jin labarin kama shugaban kungiyar ta'addanci ta Mahmuda. Ana rade radin an kama Abubakar Mahmuda kusa da Benin
Hukumar DSS
Samu kari