Jam'iyyar APC
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya buƙaci mawakan Arewa su marawa Tinubu baya a 2027, yayin da Rarara ya tabbatar da goyon bayan ƙungiyarsa.
Hukumar INEC na nazarin hukuncin Kotun Ƙoli kan ’yan takarar da ka iya karya tanade-tanaden Dokar Zaɓe ta 2026 kafin fitar da jerin sunayen ƙarshe
Leke Abejide ya ƙaddamar da shirin tallafa wa Yarbawa miliyan ɗaya a Kano tare da neman goyon bayansu ga Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Gombe ta soke zaben fitar da gwanin APC da ya samar da Ali Isa J.C a matsayin dan takarar Majalisar wakilai na Balanga da Billiri.
Clement Jimbo na jam'iyyar APC ya fuskanci rashin amincewar wasu mahalarta taro a Akwa Ibom, yayin da Emmanuel Enoidem ke neman a sake zaɓensa a 2027.
Dauda Kahutu Rarara ya ce ya janye alaƙarsa da APC, ya kuma bayyana dalilin da ya sa yake ci gaba da tallata Tinubu da ƙungiyar Kannywood a zaɓen 2027.
Jam'iyyar APC za ta sasanta sabanin gwamnoninta da Nyesom Wike ta hanyar tattaunawa da mutunta juna domin kiyaye haɗin kai da shirye-shiryen zaɓen 2027.
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa Arewa na iya fuskantar ƙarin talauci da koma baya ga ayyukan ci gaba idan Tinubu bai samu wa’adi na biyu ba.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya cire Rashida Adamu, Rashida Mai Sa’a, daga mukaminta bisa wasu zarge-zarge. A baya ma an kori wani.
Jam'iyyar APC
Samu kari