Jam'iyyar APC
Tsohon sanatan da ke wakiltar Plateau ta Arewa a majalisar dattawa, Simon Mwadkwon, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Zai yi takara a 2027.
A labarin nan, za a yi waiwaye game da yadda 'dan tsohon Shugaban kasa ya zabi ya bi bayan Muhammadu Buhari duk da rashin goyon bayan mahaifinsa.
Abdulmajeed Kwamanda na APC a Kano ya zargi jam'iyyar da rashin girmama 'ya'yanta, yana mai jaddada goyon bayan Sanata Barau Jibrin wajen zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta taso tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gaba bayan dansa ya zabi marawa Bola Ahmed Tinubu baya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, NNPP ta bayyana fatan da ta ke da shi a kan maganar sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, Abubakar Atiku Abubakar, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara ganawa da manyan kusoshin jam'iyyar APC na jihar Kano bayan zamansa da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha ruwa.
Tsohon dan takarar gwamna Ja’afar Sani Bello ya soki tasirin siyasar Rabiu Kwankwaso, yana bayyana cewa ba shi da karfin tasiri a Najeriya sama da Kano.
Wasu majiyoyi sun ce ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki, sharadin Shugaba Tinubu da matsalar Sanata Barau ce ya jawo jinkirin sauya shekar Gwamna Abba.
Jam'iyyar APC
Samu kari