Jam'iyyar APC
Taron APC da ke gudana a Maiduguri ya dauki zafi bayan buga babbar fasta ba tare da sanya hoton mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Ssettima ba.
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana cewa babu abin da zai hana jam'iyyar APC faduwa a 2027 duk da matsalolin da PDP ke ciki.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Gwamna Uba Sani ya lashi takobin marawa Tinubu baya a 2027 sakamakon tallafin dala miliyan 200 na aikin kaji da gina hanyoyin Kaduna a ranar 18 ga Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa 'kungiyar Atiku haske ta kori Abba Atiku Abubakar bayan ya rabu da tafiyar siyasar mahaifinsa, ya tafi wajen Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yaba wa Atiku Abubakar kan barin dansa Abba Atiku Abubakar da ya sauya sheka zuwa APC da goyon bayan shugaba Bola Tinubu
Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya ba da umarnin dakatar da shirin rijistar mambobin jam'iyyar APC a Kano saboda shirin karbar Abba.
Yan majalisar jihar Kano, Hon. MB Aliyu da Hon. Usman Kiru sun bayyana ra'ayoyinsu kan zaben 2027 da jita-jitar sauya shekar Abba Kabir zuwa APC.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana a taron majalisar zartarwa sanye da hular Kwankwasiyya da tutar NNPP, lamarin da ya tayar da rade-radin sauya sheka.
Jam'iyyar APC
Samu kari