Jam'iyyar APC
Tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya musanta jita-jitar ganawarsa da Rabiu Kwankwaso, yana mai jaddada biyayyarsa ga jam'iyyar APC.
Ana ci gaba da tone-tone bayan ficewar Gwamna Abba Kabir daga jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya bayyana matsayarsa akan rikicin Kano da kwankwasiyya.
Kwamishinan kasa da tsara birane, Hon. Abduljabbar Umar da kwamishinan kananan hukumomida masarautun Kano sun bi sahun Gwamna Abba Kabir Yusu, sun bar NNPP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi magana kan makomar jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2027. Ya ce masu sukar jam'iyyar za su sha mamaki a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana cewa ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga jam'iyyar NNPP bai nufin an rabu da Kwankwasiyya.
Manyan 'yan siyasa a Kano, Rabiu Kwankwaso da Nasiru Gawuna sun ziyarci gidan Malam Haruna Bashir domin jajanta masa game da iftila'in kisan iyalinsa.
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a na kasa, Emmanuel Enoidem, ya sasanta rikicinsa da Godswill Akpabio. Ya sauya sheka zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Yayin da ake shirin karbar Abba Kabir zuwa APC, teloli da ’yan kasuwar yadudduka a Kano na samun cunkoson aiki bayan karuwar bukatar kayan jam'iyyar.
Jam'iyyar APC
Samu kari