Jam'iyyar APC
A labarin nan za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta karyata ikirarin da gwamnatin Kano ta yi na cewa Rabiu Musa Kwankwaso dan amshin shatar APC ne.
Kakakin majalisar dokokin Kwara, Salihu Yakubu Danladi, ya lashe tikitin gwamna na APC bayan rikicin cikin gida kan wanda zai gaji gwamna AbdulRahman AbdulRazaq.
Tsohon Ministan harkokin waje, Ambassada Yusuf Tuggar, ya sha kasa bayan da jam'iyyar APC ta sanar da sakamakon zaben fitar da gwani na gwamnan jihar Bauchi.
Shugaban Majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon Salihu Yakubu Danladi ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben jihar na 2027 bayan lashe zaben fitar da gwani.
Sanata mai ci, Ned Nwoko ya yi watsi da sakamakon zaben fitar da gwani na APC a mazabar Delta ta Arewa, yana zargin cewa an tafka magudi da sayen kuri’u.
Tsohon sakataren gwamnatin Yobe, Baba Malam Wali ya samu nasara a xaben fitar da dan takarar gwamna na APC da aka gudanar a jihar ranar Alhamis da ta shige.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf, murnar samun tikitin takara na jam'iyyar APC don zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki ta ayyana Gwamna Alia a matsayin wanda ya lashe tikitin takarar gwamnan jihar Benuwai a zaben 2027, ta ce ya samu kuri'u mafi rinjaye.
Kayode Fayemi ya ce APC ta kauce daga manufofinta tare da gargadin cewa tsarin maslaha wajen fitar da ‘yan takara na iya haddasa rikici da rarrabuwar kawuna.
Jam'iyyar APC
Samu kari