Jam'iyyar APC
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa Gwamna Abba Kabir Yusuf maraba. Ganduje ya tabo batun zaben shekarar 2027.
'Yan majalisar dokokin jihar Kano guda 22 na jam'iyyar NNPP sun sauya sheka zuwa APC mai mulki. 'Yan majalisun sun yi bayani kan dalilinsu na sauya sheka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ayyana komawa jam'iyyar APC a hujumance a wani gagarumin biki da aka shirya a gidan gwamnatinsa yau Litinin.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa kan batun sauya Kashim Shettima a zaben 2027. Ta yi gamsashshen bayani.
An cire duka tutocin jam'iyyar NNPP tare da maye gurbinsu da na APC yayin da ake shirin karbar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance yau Litinin, 26 ga watan Janairu.
Jigo a jam'iyyar APC, Farfesa Haruna Yerima, ya yi magana kan batun sauya tikitin Tinubu/Shettima a zaben 2027. Ya bayyana babban kuskuren da APC za ta yi.
Yayin da ake dakon sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance, mambobi 22 daga cikin yam Majalisar dokokin Kano sun tabbatar da shiga APC yau Litinin.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya amsa tambayoyi game da cewa zai maye gurbin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a zaben 2027.
Shugaban hukumar kula da allunan tallace-tallace ta jihar Kano (KASA), Kabiru Dakata, ya kare Gwamna Abba Kabir Yusuf kan shirin da yake yi na komawa APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari