Jam'iyyar APC
Rundunar ’yan sanda a jihar Benue ta tabbatar da cewa wasu matasa sun tare ayarin Peter Obi a Makurdi, yayin da ake ci gaba da bincike kan dalilin lamarin.
Kayode Fayemi ya ce shawarar Atiku Abubakar na dawo da tallafin man fetur dabarar siyasa ce, kamar tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC a 2023.
Lauyoyin APC a Osun sun musanta shigar da ƙara kan nasarar Ademola Adeleke, suna cewa jam’iyyar da ɗan takararta sun yanke shawarar ba za su ƙalubalanci zaɓen ba.
Ce-ce-ku-ce kan matsayin farfesa na Isa Ali Pantami ya jawo damuwa, yayin da aka bukaci masu zaɓen Gombe su binciki tarihin ‘yan takara game da 2027.
Wasu magoya bayan APC a Kano sun koka kan N3,000 da ake zargin an ba su bayan taron yakin neman zaɓe, suna cewa kudin bai isa kuɗin mota da suka kashe ba.
APC Youth Parliament ta shirya ɗaukar nauyin karatun yara 60 marasa galihu na shekara guda domin murnar cikar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima shekaru 60.
Kotun sauraron karafe-korafen zaben gwamnan jihar Osun ta manna kararraki biyu da jam’iyyun APC da PDP suka shigar gabanta kan nasarar Gwamna Ademola Adeleke.
Jigon APC ya zargi 'yan adawa da amfani da wata shari'a karkashin dokar neman bayanai ta Amurka (FOIA) da ta shafi Shugaba Bola Tinubu wajen neman biyan bukatu.
Sarakunan gargajiya a Jihar Yobe sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Alhaji Baba Malam Wali na gwamna, gami da amincewa da tazarcen Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Jam'iyyar APC
Samu kari