Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan jihar Abia ya dawo harkar siyasa gadan gadan bayan tafiya hutu, ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Sakataren APC na kasa, Ajibola Basiru ya bukaci Nyesom Wile ya yi murabus daga matsayin ministan harkokin Abuja don ya maida hankali kan siyasar Ribas.
Mataimakiyar gwamnan jihar Ribas, Farfesa Ngozi ya yanki katin zama cikakkiyar yar APF, ta jaddada goyon bayanta ga Fubara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya taya Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekaru 63 da haihuwa, yana yabon halayyarsa da jajircewarsa a mulkin jihar.
Jam’iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta ce za ta tsallake rikicin siyasa a Kano duk da jita-jitar cewa Gwamna Abba Yusuf na shirin sauya sheka zuwa APC.
Jagoran siyasar Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce zai sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya ne kawai idan aka ba shi tikitin shugaban ƙasa ko mataimaki a 2027.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya nuna damuwa kan rikicin siyasar Kano, yana kira ga ’yan siyasa da su dakatar da duk wani abu da ke kara rarrabuwar kai.
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ayyana Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar a Jihar Rivers bayan ya sauya sheka.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Plateau ta yi martani kan sauya shekar da Gwamna Caleb Mutfwang ya yi zuwa APC. Ta ce gwamnan ko kadan bai yi shawara da ita ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari