Jam'iyyar APC
Jigo a jam'iyyar APC, Denge Onoh ya roƙi Shugaba Tinubu ya sa baki kan shari’ar Nasir El-Rufai tare da yin la’akari da yi masa afuwa domin ƙarfafa sulhu.
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar bayan kalubalantar tikitin Farfesa Isa Pantami.
Rikicin Nyesom Wike da wasu gwamnonin APC ya raba jam’iyyar zuwa sansanonin siyasa, yayin da wasu ke goyon bayan Wike, wasu kuma ke tare da Uzodimma.
Jigon jam'iyyar APC a Okitipupa, Falana Oyewole, ya ƙi karɓar muƙamin mai taimaka wa Gwamnan Ondo, yana zargin an mayar da al’ummar Erinje saniyar ware.
Wasu gwamnonin APC sun fara duba yiwuwar ƙawance da Atiku Abubakar na ADC yayin da Rainbow Coalition ta Wike ke ƙara tasiri a siyasar zaben 2027.
APC ta kalubalanci umarnin kotu kan kai wa Bola Tinubu takardun sammacin da Atiku ya shigar, tana cewa lauyoyin shugaban sun riga sun shigar da karar kare shi.
Sheikh Pantami da Jamilu Gwamna sun ce a shirye suke su yi muhawara kan makomar Gombe, yayin da aka bayyana batutuwan da ya kamata a tattauna kafin zaben 2027.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ambaci sunayen gwamnonin jam’iyyar APC guda uku da suke adawa da ƙungiyarsa ta Rainbow Coalition Movement a 2027.
Gwamnatin jihar Abia ta ƙaryata zargin cewa Mataimakin Gwamna Ikechukwu Emetu yana shirya samari domin kai wa magoya bayan Shugaba Tinubu da APC hari.
Jam'iyyar APC
Samu kari