Jam'iyyar APC
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya karyata labarin da magoya bayansa suka fitar na cewa ya sauya shiga APC.
Kakakin majalisar dokokin jihar Akwa Ibom, Udeme Otong, ya jawo ce-ce-ku-ce bayan ikirarin cewa shi kadai zai zabi ‘yan majalisar jihar a zaben 2027.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da nadin dan uwan Abubakar Malami (SAN) a matsayin shugaban hukumar KEBGIS bayan ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ba da tabbacin cewa ba zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP mai adawa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu kari kan sanatocin da take da su a majalisa. Wani sanatan PDP daga jihar Kaduna, ya sauya sheka zuwa APC.
Jam'iyyun siyasa daban-daban na da gwamnoni a jihohin Najeriya. Jam'iyyar APC na kan gaba da mafi yawan gwamnoni. PDP da sauran jam'iyyun adawa na take mata baya.
Tsohon Sanatan Abia ta Kudu, Enyinnaya Abaribe ya bayyana cewa ba zai sauy sheka zuwa APC duk da tururuwar da gwamnoni da manyan yan siyasa ke yi.
Wani littafi kan rayuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana yadda wasu hadimansa suka yi masa karya dangane da zaben shekarar 2023.
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu a majalisar dattawa, Enyinnaya Abaribe, ya bayyana cewa 'yan siyasar da ke goyon bayan Tinubu ba za su iya tallata shi ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari