Delta
Sanatan Delta ta Arewa, Ned Nwoko ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana goyon bayan kudirin da ya gabatar na kafa jihar Anioma a Kudu maso Gabas.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya Malcolm Omirhobo ya tanka wa shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi kan batun kiransa dan ta'adda.
Ƴan sanda a jihar Delta sun kama masu garkuwa uku, sun kwato N4.1m na kudin fansa da bindigar AK-47, sun kuma ceto wata mata da aka sace a Obinomba.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron kasar nan na cigaba da aiki tukuru a kan mutane da hukumomi da ake zargin suna da hannu a shirin juyin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ned Nwoko ya mika wasu shawarwari ga gwamnatin tarayya a kan yadda za a dawo da zaman lafiya yankin Kudu maso Gabas.
Sanata Ned Nwoko ya ce yana tausayin maza masu mata daya. Ya ce auren mace biyu, uku ko hudu ya fi kawo kwanciyar hankali ga da namiji a duniyar yau.
Hukumar EFCC ta tabbatar cewa tsohon Gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, na nan ƙarƙashin bincike duk da komawarsa jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Gwamnatin China ta yaba wa Najeriya bisa ceto ‘yan kasar hudu da aka sace a jihar Kwara ta hannun jami’an tsaro inda ta yabawa kokarin Nuhu Ribadu.
Sanata daga jihar Delta a Najeriya, Ned Nwoko ya yi magana kan jita-jitar yana cin zarafin matarsa a gidan aure inda ya ce yanzu shaye-shaye take yi a rayuwarta
Delta
Samu kari