Daurin Aure
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Jibia sun nuna cewa ana zargin wata amarya, Aisha Muhammad ta hallaka mijinta da wuta bayan ya dawo gida a Katsina.
Gwamnatin jihar Zamfara ta hannun hukumar Zakka da Wakafi ta shirya gudanar da auren gata ga wasu marayu a jihar. Za kuma ta bada tallafi yin sana'o'i.
Sanata Kawu Sumaila ya angwance da Hindatu Adda’u Isah, jami’ar sojojin saman Najeriya, a wani aure da aka daura a fadar Sarkin Rano ba tare da hayaniya ba.
Babbar kotun Kano ta umarci a tsare wani matashi, Aminu Ismail daga Ajingi, bisa zargin kashe mahaifinsa bayan takaddama kan niyyarsa ta ƙara aure.
Babban Limamin Cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana cewa zai gudanar da addu’o'i na musamman ga matasa marasa aure da iyalai masu jiran haihuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
Sanata Ned Nwoko ya ce yana tausayin maza masu mata daya. Ya ce auren mace biyu, uku ko hudu ya fi kawo kwanciyar hankali ga da namiji a duniyar yau.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar dakile wani shirin gudanar da auren jinsi a Kano da wasu mutane suka shirya. An cafke mutanen da ake zargi akwai hannunsu.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta sanar da soke batun auren shahararrun 'yan TikTok, Ashiru Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya da Basira 'Yar Guda.
Daurin Aure
Samu kari