Kotun Kostamare
Alkalai a jihar Cross River sun shiga yajin aiki saboda rashin cika musu bukatu. Alakalan sun dakatar da dukkanin ayyuka har sai an magance matsalolinsu.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar YPP a zaben jihar Edo ya shiga matsala bayan kotun majistare ta daure kan zargin bata suna da cin zarafin wata matar aure.
Yayin da rigimar sarauta ta kara kamari, mazauna yankin Kajola a karamar hukumar Ero sun maka gwamnatin jihar a kotu kan kakaba masu wani basarake.
Kotu ta wanke wasu mutane da ake zargin yan IPOB ne. Gwamnatin kasar nan na tuhumarsu da ta'addanci. Amma Alkalin kotun ya fadi dalilin sakin mutanen.
Kanin tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya maka Gwamna Abba Kabir a kotu kan takaddamar fili domin bukatar kotu ta takawa gwamnan birki.
Wani magidanci, Alhaji Ja'afaru Buba ya maka wani malamin jami'ar ATB Bauchi a gaban kotu kan zargin yana yunkurin yin lalata da matarsa. Maganar dai na kotu.
Kotun majistare da ke Ibadan a jihar Oyo ta tsare wasu mutane hudu kan neman bata sunan sarkin Ogbomoso da suke zargin yana neman haddasa fadan addini.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke magidancin da ya shigar da kara gaban kotu bisa zargin kwamishinan Jigawa da zina da matarsa, ana zarginsa da satar bayanai.
Kotu ta daure matashi dan TikTok a kasar Uganda har tsawon watanni 32 a gidan kaso bayan wallafa bidiyo da ke cin mutuncin Shugaba Yoweri Museveni.
Kotun Kostamare
Samu kari