Jihar Cross River
Wasu jagororin jam'iyyar APC a jihar Cross Rivers sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar mai mulki a jihar. Sun tattara kayansu zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
Hukumar kwastam ta Najeriya ta tabbatar da kama makamai da miyagun ƙwayoyi masu jimillar darajar biliyan 4 a tashar jirgin ruwa dake Onne a jihar Ribas.
Wani dan sanda mai suna Buba Adamu ya shiga hannu bayan shafe shekaru kimanin 10 baya zuwa aiki tare da karawa kansa matsayi. Rundunar yan sanda ce ta sanar.
Kungiyar Concerned South-South Muslims da ke Kudu maso Kudu ta bukaci Bola Tinubu kan sauya sunan wakiliyar hukumar NAHCON a yankin, Zainab Musa.
Wasu matasa a yankin masarautar Okuku a jihar Kuros Riba sun nuna damuwa da halin sarkin yankinsu saboda ya ƙi ya shawo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa.
Jami'an hukumar DSS da ƴan sanda sun kai ɗauki zauren majalisar dokokin jihar Kuros Ribas bayan ƴan majalisar sun tsige shugaba kan zargin almundahana.
'Yan majalisar dokokin jihar Cross Rivers sun dauki matakin tsige kakakin majalisar daga kan mukaminsa. Ana zarginsa da tafka almundahanar kudade.
Gwamnatin tarayya ta ware akalla Naira tiriliyan 15 domin gina titin Legas zuwa Kalaba a cikin shekaru takwas. Legit Hausa ta tattaro abubuwa 5 da ya kamata ku sani.
Gwamna Bassey Otu na jihar Kuros Riba ya amince da biyan sabon mafi karancin albashi N40,000 ga ma'aikatan jihar yayin bikin ranar ma'aikata a Najeriya.
Jihar Cross River
Samu kari