Dan takara
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci sauyin tsarin mulki na shugaban kasa da gwamnoni domin yin wa'adi daya kacal na shekaru shida.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ce nasarar APC a zaben Edo ya nuna akwai alamar talakawa sun amince da salon mulkin Bola Tinubu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murna bayan APC ta lashe zaben gwamna a jihar Edo. Buhari ya bukaci yan takaran PDP da APC su hada kai domin cigaba a Edo.
Nan da 'yan awanni za a san wanene zai zama sabon gwamna a jihar Edo inda ake zabe. INEC ta yi maganar soma tattara sakamako, a san wanda ya lashe zaben Edo.
Tsohon Ministan shari'a a mulkin Olusegun Obasanjo mai suna Kanu Agabi ya shawarci yan siyasa kan magudin zabe inda ya ce ka da su yi tsammanin taimakon Ubangiji.
Dan takarar shugaban kasa a LP kuma tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya ƙaryata jita-jitar da ake cewa yana neman a ba shi mataimakin shugaban kasa a 2027.
An kawo jerin jami’an da suka ajiye mukaminsu, suka bar aiki a gwamnatin Bola Tinubu. Kafin shugaban NIA, Farfesa Abubakar Rasheed ya hakura da kujerar NUC.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya shawarci Jonathan da ka da ya kuskura ya sake maganar tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 mai zuwa.
Yayin da ake ta korafi kan sanar da nasarar Bola Tinubu a zaben 2023, INEC ta fayyace dalilin sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da tsakar dare.
Dan takara
Samu kari