
Dan takara







Bayan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya tabo Malam Nuhu Ribadu game da zaben shugaban kasa a 2031, mai ba shugaban ƙasa shawara ya yi masa martani.

Shugaban ECK foundation ya bayyana cewa Najeriya tana cike da matsalolin tattalin arzikin dake bukatar kwarewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.

Yayin ake shirye-shiryen zaɓen 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nada sabon mataimaki na musamman kan matasa da tsare-tsare.

An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.

Shugaban bankin raya Afrika (AfDB) kuma tsohon minista a mulkin Goodluck Jonathan, Akinwumi Adesina ya magantu kan takarar shugaban kasa a nan gaba.

A bankado yadda yar gwagwarmaya, Naja'atu Muhammad ke yi wa Malam Nuhu Ribadu kamfen takarar shugaban kasa a shekarar 2011 karkashin jam'iyyar AC.

Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya fadi yadda ya biya malaman tsubbu daga Kenya $10,000 don kokarin ba shi nasara a shari'ar neman kujerar gwamna.

Tsohon gwamnan Adamawa, Boni Haruna ya musanta labarin ba da cin hanci domin zarcewa a zaben 2003 inda ya ce hakan cin mutuncinsa ne da Olusegun Obasanjo.

Reno Omokri, tsohon hadimin Goodluck Jonathan ya gargadi yan Arewa game da zaben 2027 da lalata siyasarsu inda ya ce sun fi kwashe shekaru a mulkin Najeriya.
Dan takara
Samu kari