Babban bankin Najeriya CBN
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamntin Tinubu ta shirya taimakon 'yan kasa. Ya ce akwai shiri na musamman a kan wutar lantarki don bunkasa cinikayya.
Sanata Ali Ndume ya ji dadin sakamakon adawa da kudirin haraji domin inganta rayuwar jama'a. Ya bayyana cewa an fara samun sakamakon da ake bukata.
A ranar Alhamis da ta gabata, babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kwace babban gidan ajiya maƙare da kayayyaki da ake zargi suna da alaka da Emefiele.
Yan Najeriya sun bayyana takaicin yadda ake kara samun karancin takardun kudi a kasar. Wannan ta sa kungiyar NLC ta nemi daukin shugaban kasa, Bola Tinubu.
Babban kin kasa (CBN) ya fara daukar matakan rage yawan amfani da takardun kudi Wannan na daga cikin tsare-tsaren bankin na inganta amfani da na'urorin zamani.
Rahotanni sun tabbatar da cewa bankin CBN ya gano masu jawo karancin kuɗi a Najeriya musamman a bankuna inda ya ce zai ɗauki mummunan mataki kan wadanda ke da hannu.
Babban bakin Najeriya watau CBN ya ce hukuncin kotun koli ya halatta amfani da dukkan takardun Naira ba tare da wani wa'adi ba, ya karyata jita-jita.
Datajar Naira ta kuma faɗuwa karo na biyu a jere bayan farfaɗowa mai ban mamakin da ta yi a farkon makon nan da ke mana bankwana a kaauwar ƴan canji.
Yayin da karancin Naira ke kara tsanani, masu POS sun koma biyan kudi domin a ba su tsabar Naira a gidajen mai da hannun ƴan kasuwa, an daina samu a ATM.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari