Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tuno lokacin da ya fadi zaben 2015 a hannun Muhammadu Buhari inda ya bayyana halin da ya shiga na mawuyacin yanayi.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da nadin Bianca Odinaka Odumegu-Ojukuwu a matsayin ƙaramar Ministar harkokin waje da wasu ƙarin mutane biyar.
Bankin duniya ya ce an samu koma bayan haɓakar tattalin arzikin Najeriya a lokacin mulkin Muhammadu Buhari. Bankin duniya ya ce an samu barna a lokacin Buhari.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Apkabio ya tabbatarwa yan kasar nan cewa ba a gwamnatin Bola Tinubu aka fara samun matsalar tattalin arziki ba
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yabi kyawawan manufofin da tsohon shugaban kasa a mulkin Soja, Janar Yakubu Gowon mai ritaya ga kasar nan.
Tsohon hadimin mataimakin Osinbajo ya ce tafiyar Bola Tinubu da Kashim Shettima a lokaci daya alama ce da ke nuna za a samu matsala a tsakaninsu a gaba.
Tsohon Ministan sufuri, Amaechi a mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fadi abin da kusa hada shi faɗa da tsohon gwamnan Lagos, Rotimi Amaechi.
Wani mai barkwanci da aka fi sani da Lasisi ya tura sako ga Muhammadu Buhari a madadin talakawan Najeriya. Lasisi ya ce suna kewar Buhari a halin yanzu.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fusata da kalaman tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da kokarin tunzura jama'a, inda ta ce ba shi da kishin kasa.
Muhammadu Buhari
Samu kari