Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya raba tallafin kayan abinci a karkashin shirin Renowned Hope na gwamnatin Bola Tinubu a birnin Maiduguri.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu kuri’u 915,840 a zaben fidda gwani na APC a Kano da Borno gabanin babban zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke wata mata mai taimakon 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun cafke ta ne tare da wasu kayayyaki.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar kasar nan ta yi nasarar kai samame jihar Borno inda ta samu nasarar kama wani karamin yaro da ake zargin yana kai hari.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun kubuta daga harin kwanton bauna da wasu yan ta'adda suka shirya masu a yayin da ke suke aiki a jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya da na Amurka sun fafata da 'yan ta'adda wajen kashe babban mataimakin shugaban ISIS, Abu-Bilal Al-Minuki a yankin Tafkin Chadi.
Rahotanni daga jihar Borno sun nuna cewa bam ya hallaka kwararrun masu hada bam-bamai na kungiyar Iswap a yankin karamar hukumar Marte ta jihar Borno yau Asabar.
Sanatan Borno ta Tsakiya, Sanata Kaka Shehu Lawan, ya rabawa shugabannin APC na mazabarsa N135.65m domin tallafa musu bikin Babbar Sallah mai zuwa.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Jihar Borno
Samu kari