Jihar Borno
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci kan dakarun sojojin Najeriya. 'Yan ta'addan na Boko Haram sun kashe kwamandan sojoji yayin artabu.
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun gwabza fada da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, an kashe 'yan ta'adda takwas.
An samu rashi na daya daga cikin manyan jami'an rundunar 'yan sanda a Najeriya. Mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abubakar Balteh, ya yi bankwana da duniya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta yaye tubabbun 'yan ta'adda 117 da suka kammala horon sauya masu tunani, kuma za su dawo cikin jama'a su ci gaba da zama.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun cafke mai kawo musu jirage marasa matuka.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mahara masu alaka da IS suka tashi daga sansaninsu, suka yi dogon zagaye tare da kone sansanin sojoji a Borno wuta.
Shehun Borno, Abubakar Umar Elkanemi ya wakilci Mai Alfarma Sarkin Musulmi wajen sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya, karo na farko cikin shekaru 20.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya kaddamar da rabon jayanci ga gidajen mutane akalla 300,000 bayan fara azumin Ramadan da na Kiristoci.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kwamandan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kwato miliyoyin kudade a hannun 'yan ta'adda.
Jihar Borno
Samu kari