Jihar Borno
Mataimakin gwamnan Borno, Dr. Usman Kadafur ya tsallake rijiya da baya. Jirgin Max Air da ya dauko shi da wasu fasinjoji 70 ya samu matsalar inji.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi zargin cewa akwai mutanen da ba su son rikicin Boko Haram da ya addabi Arewa maso Gabas, ya kare.
Dan majalisar mazabar Damboa/Gwoza/Chibok a majalisar wakilai, Hon. Ahmadu Jaha ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya janye kudurin gyaran haraji daga majalisa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ja kunnen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan illar da ke tattare da zartar da kudirin haraji.
Watan Disamba na dauke da bukukuwa daban-daban, daga Kirsimeti da ranar dambe zuwa daren sabuwar shekara. Mutane na sada zumunci, da tuno da al'adun gargajiya.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya ce a nazarin da suka yi kan dokar sauya fasalin haraji, jihohin Legas da Ribas ne kaɗai za su amfani da yunƙurin Bola Tinubu.
Kungiyar Sourthern Borno Concerned Citizens (SBCC) ta shirya gudanar da azumi domin karrama Gwamna Babagana Umara Zulum da Sanata Mohammed Ali Ndume.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya fara aikin samar da tashar jirgin kasa domin zirga zirgar cikin gari a Borno. Ita ce tashar farko a jihohin Arewacin Najeriya.
Rundunar yan sanda ta gwabza fada da yan ta'adda a jihar Borno tsakar dare. Haka zalika rundunar ta fafata da yan bindiga a Sokoto da masu garkuwa a Delta.
Jihar Borno
Samu kari