Jihar Borno
Sanata Mohammed Ali Ndume da ke wakiltar Borno ta Kudu ya bukaci Daniel Bwala ya nemi gafarar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan abin da ya yi masa.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin faɗaɗa filin jirgin saman Muhammadu Buhari a jihar Borno. A Janairun shekarar 2025 filin jirgin saman zai fara jigilar kasa da kasa.
Miyagun 'yan ta'addan Boko Haram sun kai hari a jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya inda suka tafka ta'asa. Sun sace masunta masu yawa.
Dan majalisa AbdulMumin Jibrin Kofa ya bijirewa takwarorinsa na Arewa kan sabon kudurin haraji da shugaba Bola Tinubu ya bijiro da sji a kasar nan.
Gwamnatin jihar Borno ta fara biyan malaman makarantun firamare sabon mafi karancin albashi na N70,000. Malaman makarantan sun nuna farin cikinsu kan hakan.
Sanata Ali Ndume ya samu kariya bayan an fara maganar masa kiraye kan sukar kudirin haraji ba Bola Tinubu. Mutanen Borno suna goyon bayan Ali Ndume.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Borno domin jaje kan ambaliyar ruwa. Buhari ya gana da Zulum da Shehun Borno bayan an tarbe shi.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta kashe yan ta'addar ISWAP 50 a Borno. An kashe jagoran ISWAP Bashir Dauda da wasu yan ta'adda 49 da lalata musu abinci.
Jihar Borno
Samu kari