Jihar Borno
An fito da bayanai kan dabarun da mayakan Boko Haram suka yi wajen tayar da bama-bamai a harin kunar bakin wake a jihar Borno a watan Ramadan ana azumi.
Sojojin Najeriya sun sanar da kashe 'yan Boko Haram kusan 100 domin adadinsu ya kai 80 tare da kwato manyan makamai a wata gwabzawa da suka yi a Borno.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya maida hankali kan tsaro maimakon siyasar 2027, biyo bayan kisan mutane 25 a hare haren bam a Maiduguri.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin murkushe 'yan ta'addan Boko Haram bayan kai hare hare wurare uku a birnin Maiduguri da dare.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta nem hadin kan jama'a yayin da aka fara farautar wasu 'yan kunar bakin wake da suka shiga jihar Borno.
Legit Hausa ta gudanar da bincike game da sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta kan cewa Donald Trump ya gargadi Bola Tinubu kan harin Maiduguri.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta ce harin kunar bakin waken da aka kai Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 23 da jikkata sama da mutum 108.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya aiko da sakon jaje da ta'aziyya ga mutanen da harin ƴan Boko Haram ya rutsa da su.
Jihar Borno
Samu kari