Jihar Benue
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce a shirye yake ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin janci da rashawa bayan ya rasa rigar kariya daga 29 ga watan Mayu.
Gwamnan jihar Benuwai mai barin gado, Samuel Ortom, na PDP ya ce idan ya so zai iya komawa aikin jarida bayan mulkinsa ya kare ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya bayana cewa ya yafe wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kuma yana ba shi shawara kar ya ce zai bar Najeriya bayan sauka.
Ƴan bindiga sun sake kai wani mummunan hari a jihar Benue, sun halaka mutum 18, yayin da wasu suka jikkata a harin da suka kai a ƙauyen Iye na jihar ta Benue.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa zai miƙa mulkin jihar ga zaɓaɓben gwamnan jihar, Rev. Fr. Hyacinth Alia, kafin ranar 29 ga watan Mayun 2023.
Uwar jam'iyyar APC ƙasa ta ɗauki mataki, ta soke dakatarwar da aka yi wa sanata Barnabas Gemade, Farfesa Terhemha Shija da wasu mutum biyar a jihar Benue.
Jam'iyyar APC a jihar Benue ta dakatar da tsohon ministan ayyuka, Barnabas Gemade da Farfesa Terhemha Shija, bisa zargin yi mata zagon ƙasa lokacin zaɓen 2023.
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya yi Allah wadai da garkuwa da shugaban karamar hukamar Takum a jihar Taraba, Boyi Manga a mararrabar jihohin Taraba da Benue.
Babbar kotun Makurɗi, jihar Benuwai ta shirya yanke hukuncin da ƙarar da aka shigar gabanta dmda nufin tsige shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ɗakta Iyorcua Ayu.
Jihar Benue
Samu kari