Jihar Benue
Kungiyar yan kwadago ta TUC ta musanta raɗe-raɗin da ake cewa gwamnatin Benuwai za ta biya N40,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka mutane masu yawa tare da raunata wasu da dama.
Wani matashi mai suna Paul Gyenger ya zargi gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth da kwarewa wurin neman mata wanda ya wallafa a shafukan sada zumunta.
Rahotanni sun tabbatar da wasu shugabannin kananan hukumomi uku a jihar Benue sun gamu da hatsari a kan baburansu yayin zuwa ofisoshinsu saboda rashin motoci.
Kamfanin TCN ya bayyana cewa za a cigaba da samun matsalar lantarki a Arewacin Najeriya saboda matsalar tsaro. Ko an gyara wutar Arewa ba lallai ta wadata ba.
Kamfanin TCN ya gano matsalar wutar lantarki a Arewacin Najeriya. An fara gyara wutar Arewa kuma ana tsammanin wuta za ta dawo a Arewa nan kusa kadan.
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya dakatar da kwamishinan shari'a kan shiga shari'ar kalubalantar dokar da ta kirkiri EFCC ba tare da saninsa ba.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom ya ce babu wani rabuwar kai a jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Damagum ne shugaban kwamitin gudanarwa watau NWC.
Gwamnatin tarayya ta gargadi mutanen jihohi kan samuwar ambaliyar ruwa. Gwamnatin ta ce za a iya samun mummunar ambaliya a Kogi, Taraba, Neja da Benue.
Jihar Benue
Samu kari