Bayelsa
Gabannin zabukan ganoni a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo, Apostle Ako Anthony ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe jihohi biyu.
Gabannin zaben ranar Asabar, Nuwamba 11, 2023 Gwamna Duoye Diri zai fafata da yan takara 15 a kokarinsa na zarcewa a kan kujerar gwamnan jihar Bayelsa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu, Douye Diri, ya ce yana da tabbacin al'umar jihar Bayelsa za su sake zabensa karo na biyu a zaben jihar da ke zuwa.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya nuna goyon bayansa ga Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa yayin da ake daf da gudanar da zabe a jihar.
An shigar da ƙara kan sahihancin tsayawa takarar Gwamna Duoye Diri na jam'iyar.PDP da mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar Bayelsa, na ranar 11 ga watan Nuwamba.
Gabannin zaben gwamna, wasu yan bangar siyasa sun kashe dan jam’iyyar PDP daya tare da jikkata wasu da dama a karamar hukumar Nembe da ke jihar Bayelsa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa tutocin jam'iyyar APC ga ƴan takarar gwamnanta a zaɓen gwamna na watan Nuwamba na jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Bayelsa
Samu kari