
Bayelsa







Yayin da zaben gwamna a jihohin Bayelsa da Imo ke kara matsowa, bababr jam'iyyar hamayya watau PDP ta fara zage dantse domin samun nasara a zabukan masu zuwa.

Mutane da dama sunyi batan dabo sakamakon hadarin jirgin ruwa da ya faru a Okpoama da ke karamar hukumar Brass ta Jihar Bayelsa. Jirgin ruwan na dauke da kaya

Hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya tabbatar da rahoton cewa karamin ministan albarkatun man Fetur, ya yi murabus somin neman takara.

Karamin ministan albarkatun man fetur na tarayya, Timipre Sylva, yayi murabus daga muƙamin sa na minista. Timipre Sylva yayi murabus ne domin takarar gwamna.

Dakta Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa marigayin kasuwansa, Omieworio Afeni shine babban dalilin da yasa ya yi nasara a karatu.

Ga dukkan alamamu hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta shawo kan matsalar rashin ɗora sakamakon zabe da na'urar BVAS wanda ya jawo cece kuce a baya.
Bayelsa
Samu kari