Bayelsa
Tsohon dogarin tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan, Moses Jituboh ya kwanta dama yana da shekaru 54 a duniya bayan fama da rashin lafiya gajeruwa.
Gwamma Douye Diri na jihar Bayelsa ya bai wa ma'aikatan gwamnati hutu daga ranar 24 ga watan Disamba, 2024 zuwa 30 ga wata, ya taya su murnar kirismeti.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya bayyana yadda tafiyar siyasarsa ta kasance ƙarƙashin Goodluck Jonathan inda ya ce matakin tsohon shugaban ya zama alheri gare shi.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkikin fasahar sadarwa, Tokoni Peter Igoin, ya roki tsohon ɗan takarar gwamnan Bayelsa ya shigo jam'iyyar APC.
Dan takarae gwamnan jihar Bayelsa na jam'iyyar LP, Udengs Eradiri da mataimakinsa sun sanar da ficewa daga jam'iyyar. Ya fadi inda zai koma nan gaba.
Gwamnatin jihar Bayesa ta amince za ta fara biyan ma'aikatan kananak hukumomi abashi mafi ƙaranci na N80,000 bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
An kama wani matashi ɗan shekara 22 bisa zarginsa da kisan mahaifiyarsa ta hanyar caka mata wuƙa a ciki, ya ce an faɗa masa ita ta hana shi yin arziki.
Sanata Dickson ya bayyana cewa babu abin da zai hana majalisa zartar da dokar sauya fasalin haraji na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ko ma me zai faru.
Ana zargin jami'an tsaro da sace wani jigo a jam'iyya mai mulki ta APC a jihar Bayelsa, kuma yanzu mako guda ke nan ba a san inda aka kai shi ba.
Bayelsa
Samu kari