Atiku Abubakar
Wani matashin dan siyasa ya bayyana zaɓen Atiku Abubakar a 2027 a matsayin jihadi, yana mai cewa zai iya ceto Najeriya daga matsalolin tattalin arziki da tsaro.
Fadar Shugaban Ƙasa ta caccaki Atiku Abubakar kan ikirarinsa cewa Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Atiku ya ce yana da hujjar gabatarwa a kotu.
Dan takarar gwamna na ADC a Adamawa, Suleiman Omar, ya bukaci Atiku Abubakar ya daina tsoma baki, yana mai cewa batun sauya sunansa na gaban kotu.
Google description: ADC ta ce ba ta buƙatar haɗin gwiwar jam’iyyun adawa don kayar da Tinubu a 2027, yayin da OK Movement ta ƙi haɗewa da wata ƙungiyar siyasa.
Jam'iyyar ADC ta ce shirin Tinubu na amfani da CNG domin rage farashin sufuri ya zo ne a makare, bayan Atiku ya mayar da tsadar rayuwa muhimmin batu.
Atiku Abubakar ya kalubalanci gwamnatin Tinubu kan batun $16bn na wutar lantarki tare da neman bayani kan kudin da aka samu bayan cire tallafin mai.
Fadar shugaban kasa ta ce ba ta fahimce wadanne iyakoki Atiku Abubakar ya yi alkawarin budewa idan ya ci zabe ba, ta ce tun 2024 iyakokin kasa suke a bude.
Reno Omokri ya yi gargadin cewa dawo da tallafin mai da bude iyakokin Najeriya baki daya na iya kara safarar man fetur da rashin tsaro idan aka aiwatar da su.
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Atiku Abubakar
Samu kari