Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na APC na kasa, Timi Frank, ya yi zargin cewa akwai wani shiri kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gana da shugabannin ADC na jihohi bayan shigarsa jam’iyyar, ya nemi masoyansa su yi rajista gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu jiga-jigan ADC sun shiga matsala bayan an samu gagarumin sabani a tsakanin masoya Atiku Abubakar da Babachir Lawal.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya sake jaddada matsayarsa kan yin takarar shugaban kasa a zaben 2027. Amaechi ya ce bai yin takara don zama mataimaki.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na shirin sake tsayawa takara a zaben 2027. Ya fara zawarcin wanda za su yi takara tare.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta jefa 'yan Najeriya cikin wahala. Ya ce ADC ce zabin da suke da shi.
Gwamnonin jihohin Kano, Bauchi, Gombe, Neja da Bauchi sun halarci jana'izar Dahiru Usman Bauchi. Kashim Shettima, Atiku Abubakar da Nuhu Ribadu sun je sallar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya shiga jam'iyyar ADC a hukumance. Ya bayyana dalilin 'yan hadaka na shiga jam'iyyar SDP.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rashin tsaro. Ta bayyana cewa gwamnati ba ta gayawa 'yan Najeriya gaskiya.
Atiku Abubakar
Samu kari