Atiku Abubakar
Jam'iyyun adawa da dama a Najeriya sun shirya yin wata irin haɗaka mai ƙarfi domin tunkarar zaben 2027 da kuma kifar da Bola Tinubu duba da tsare-tsarensa.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Cif Bode George ya roƙi Atiku Abubakarz ya hakura da burin zama shugaban kasa, ya koma gefe a zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai matsala kan yadda Bola Tinubu ke kara ciwo bashi ga Najeriya duk da cewa sun ce suna tara haraji.
Sanata Rabi'u Kwankwaso ya yi godiya ga al'umma bayan daura aure yarsa, Aisha da Fahad Dahiru Mangal. Kwankwaso ya yi godiya ga mutanen Kano baki daya.
Manya da jiga jigan yan siyasa a Najeriya sun isa Kano shaida auren Aisha Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal. Jerin manya da suka je auren yar Kwankwaso.
A makon nan shugaba Bola Tinubu ya ba Daniel Bwala mukami a gwamnatinsa. Bwala lauya, masanin shari’a ne kuma malami wanda ake ganin bai da amana.
Fadar shugaban kasa ta ce za ta daina musayar yawu da tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, inda ta ce yan Najeriya ne yanzu a gabanta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Daniel Bwala wanda tsohon yaron Atiku Abubakar ne a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren sadarwa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya nuna cewa Atiku Abubakar, ba zai samu tikitin takarar shugaban kasa ba na PDP a zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari