Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta karyata cewa wasu daga cikin masu ruwa da tsakinta sun nemi Atiku Abubakar ka da ya yi takara.
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Dele Momodu da ya sauya sheka zuwa APC ya tona yadda Nyesom Wike ya rufe ido kan takarar shugaban kasa a baya.
Tsohon na mai magana da yawun bakin kwamitin kamfen din Atiki Abubakar, Segun Sowunmi, ya caccaki tsohon ubangidansa kan yawan takarar da yake yi.
Mukaddashin shugaban ADC, Sanata Daviɗ Mark ya ce babu wani ɗan takara da suke fifitawa kan saura a batun takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Hasan Bwala, ya yi wasu kalamai kan tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar.
Fitaccen ɗan jaridar nan, Dele Momodu ya bayyana cewa zaɓinsa shi ne Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar jam'iyyar haɗaka watau ADC a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya taso hadakar jam'iyyun adawa a gaba. Ya bayyana su a matsayin masu jin haushi saboda kasa samun gurbi a gwamnati.
An fara hasashe kan abubuwan da za su iya zama matsala ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ana ganin ADC za su iya samun nasara saboda abubuwan.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin manyan yan siyasa a jam'iyya mai mulki ta APC da ta adawa, PDP na sauya sheka zuwa sabuwar jam'iyyar hadaka, ADC.
Atiku Abubakar
Samu kari