Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji cewa sabon Shugaban hukumar INEC da Shugaba Bola Tinubu ya nada a kwanan nan, na fuskantar matsin lamba ya ajiye mukaminsa.
Sarkin Lagos, Oba Rilwan Akiolu, ya ce tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba duk da kokarin da yake yi.
Gwamnatin Osun ta karyata rahoton da ke cewa Gwamna Ademola Adeleke na tattaunawa da tsohon gwamna Rauf Aregbesola kan shiga jam’iyyar ADC mai adawa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake taso da batun ficewar Alhaji Atiku Abubakar daga jam'iyyar PDP. Ya ce dole ta sanya ya yi hakan.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yanke hukunci a kan muhimman batutuwa ba tare da nazari yadda ya dace ba.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta bayyana shugabancin da ta amince da shi a jihar Adamawa. ADC ta dauki matakin ne bayan jam'iyyar ta rabu gida uku.
A labarin nan, za a ji cewa wata babbar matsala ta tunkaro jam'iyyar hamayya ta ADC reshen jihar Adamwa, inda manyan jam'iyyar uku ke takaddama a kan shugabanci.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnatin tarayya da yin amfani da farashin abinci don neman farin jini kafin zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Jam'iyyar ADC ta yi sababbin nade-nade a jihar Kaduna, Sanata Nenadi Usman ta zama shugaban jam'iyyar hadaka a shirye-shiryen tunkarar babban zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari