Atiku Abubakar
Atiku Abubakar ya taya Ademola Adeleke murnar sake lashe zaɓen gwamnan Osun, bayan INEC ta bayyana shi a matsayin wanda ya samu nasara da ƙuri’u 511,067.
Mutuwar Yaya Bauchi Tongo ta jawo cece-kuce, yayin da hadiminsa ya zargi ADC da rashin halartar jana’izarsa tare da bayyana goyon bayansu ga Jamilu Gwamna a 2027.
Yayin da aka fara shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan jihar Osun, mun sake kawo muku dokokin zaben hukumar zabe mai zaman kanta, INEC domin kiyayewa.
Atiku Abubakar ya garzaya kotu yana kalubalantar cancantar Bola Tinubu na takarar shugaban kasa a 2027, bisa zargin amfani da takardar NYSC mai suna daban.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APM kuma gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bukaci 'yan adawa su dunkule waje guda don tunkarar zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa Alhaji Atiku Abubakar ya karbi bakuncin babbar tawaga da Birtaniya inda aka tattauna batutuwan da suka shafi Najeriya da kuma zaben 2027.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Atiku Abubakar ya bukaci matasan Najeriya su daina korafi kan rashin shugabanci, su shirya tsayawa takara da karbar ragamar mulki a shekarar 2027.
A labarin nan za a ji yadda jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta hango wa kanta matsala da kalubale a lokaci guda a zaben Osun da ake shirin yi a karshen mako.
Atiku Abubakar
Samu kari