
ASUU







Gwamnatin tarayya ta shiga zama da wakilan kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) kan shirin da suke yi na tsunduma cikin yajin aiki a fadin kasar nan.

Tsohon dan majalisar wakilai, Honorabul Lanre Laoshe, ya biya gwamnati rancen kdin karatu da aka ba shi lokacin da yake karatunsa. Ya nuna godiyarsa.

Rahotanni sun nuna cewa an canza ranar taron gwamnatin tarayya da ASUU daga ranar Litinin zuwa ranar Laraba, ana kokarin hana shiga yajin aiki a Najeriya.

Gwamnatin tarayya ta shirya ganawa da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya domin tattaunawa kan bukatunsu da nufin hana su shiga yajin aikin da suka kuduri aniya.

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta yi duk abin da ya dace wajen hana kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) tsunduma yajin aikin da aka shirya gudanarwa.

ASUU ta nuna takaici kan ci gaba da rikon sakainar kashin da gwamnati ke yiwa harkokin ilimi a manyan makarantu, ta sanar da shirin shiga yajin aiki.

Kungiyar malaman jami'a, ASUU ta sanar da cewa za ta kara kudin wuta zuwa N80,000 ga daliban jami'a saboda karin kudin wuta da aka musu bayan cire tallafin lantarki.

Rahotanni a manhajar X da aka yada sun yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta kara alawus din 'yan NYSC zuwa N77,000 duk wata. An gano gaskiya kan lamarin.

Gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudaden alawus da take biyan malaman da ke karatu a kasashen waje. Gwamnatin ta ce tabarbarewar tattalin arziki ya jawo haka.
ASUU
Samu kari