Arewa
Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Gwamma Ahmed Aliyu ta ce ba za ta dauki rahotanni sirri da ke nuna shirin da kasurgumin dan bindiga, Bello Turji ke yi ba.
Kungiyar Shi’a ta Najeriya karkashin Sheikh Zakzaky ta sanar da gudanar da tattakin Ashura a wurare sama da 600 a Najeriya domin tunawa da shahadar Imam Husain.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya nada tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, a matsayin wakilin jihar a Asusun Tsaron Arewacin Najeriya.
Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
Rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a Gulma, Kebbi, ya yi sanadin mutuwar mutane takwas yayin da jami’an tsaro ke gudanar da bincike.
Wasu majiyoyi sub tavvatar da cewa 'yan ta'adda sun shiga wani kauye a jihar Neja, inda suka rika yi wa mutane wa'azi kan barayi da Fulani makiyaya,
Akalla mutane 19 ne ake fargabar sun mutu yayin wani hari da aka kai kauyen Kawel a Bokkos, jihar Plateau, inda maharan suka farmaki mutane da daddare.
An tabbatarda rasuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Arch. Audu Sule Katagum yana dan shekara 69 a duniya, tuni aka fara jimamin wannan rashi.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
Arewa
Samu kari