Arewa
Iyalan wata matar aure da ake zargin an sace wa koda daya yayin tiyatar haihuwa a asibitin kwararru na jihar Gombe sun bukaci a bi masu kadunsu kan lamarin.
Kisan gillar da mutanen gari suka yi wa Malama Ummulkhairi Usman a Maraban Jos da ke jihar Kaduna ya dauki hankalin shugabanni, malamai da sauran yan Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya jagoranci bude kamfanin sarrafa sinadarin lithium mafi girma a Afrika a jihar Nasarawa a Arewacin Najeriya.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Shugaba Bola Tinubu ya ce yankin Arewa ta Tsakiya na da muhimmanci ga gwamnatinsa, yana mai cewa ana gudanar da manyan ayyukan hanyoyi 61 a yankin.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da ɗaukar nauyin tawagar Yobe zuwa taron Arewa Media Summit a Kano, inda mahalarta za su tattauna makomar yaɗa labarai.
Hukumr Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa shirin auren gata da gwamnati ke gudanarwa ya ba da dama a musulmi da kiristoci matukar suka cika sharudda.
Dalibai 35 sun bace bayan harin da ‘yan bindiga suka kai makarantar sakandare a Lassa jihar Borno, yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da aikin ceto.
Arewa
Samu kari