Arewa
Bidiyon auren G-Fresh Alameen da Alpha Charles ya haddasa ce-ce-ku-ce a TikTok, inda wasu ke yaba auren, wasu kuma na nuna damuwa game da bambancin addini.
Sanata Ali Ndume ya ji dadin sakamakon adawa da kudirin haraji domin inganta rayuwar jama'a. Ya bayyana cewa an fara samun sakamakon da ake bukata.
Bello Turji ya kafa sabuwar mafaka a dajin Indaduwa, yana kai farmaki, yin garkuwa, da neman karya karfin kungiyar Maniya da tsaron gwamnati a Gundumi.
Bayan mutuwar wani matashi a hannun yan sanda, Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya bukaci rundunar ta binciki mutuwar Jimoh AbdulQodir a hannun jami'ansu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi alhini kan rasuwar Mai Shari’a Uthman Argungu inda ya yaba gudunmawarsa ga kasa, tare da yin addu’ar Allah ya jikansa.
'Yan sanda sun kama mutum 15 kan zargin sun kone makaranta da ofishin CJTF a Bauchi; kwamishinan ‘yan sanda ya umurci cikakken bincike kan lamarin.
Sojoji sun kama 'yan tawaye 4 na Ambazonian a Taraba, sun kwace bututun man fetur 30. Rundunar ta yi kira ga jama’a su bayar da bayanai don tsaro.
Gwamnatin Bola Tinubu ta ƙaryata rade-radi da zargin cewa tana shirin tayar da rigima a makwabciyarta Nijar inda ta musanta zuwan sojojin Faransa Arewacin kasar.
Ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ce shugaban kasa, Bola Tinubu ya ba su umarnin kawo karshen ayyukan ta'addanci a shekarar 2025 da za a shiga.
Arewa
Samu kari