Arewa
Hamshakin attajirin nan dan kasar Amurka, Bill Gates ya bayyana irin hadarin lafiya da iya jawo asarar rayukan kanan yara da ake fuskanta a Arewacin Najeriya.
Sanata Solomon Ewuga, tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa kuma tsohon ministan Abuja, ya rasu yana da shekara 70. Mutuwar sa ta girgiza al’ummar Nasarawa.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin kasar nan, tare da gargadin cewa akwai yiwuwar ambaliyar ruwa a Legas, Ogun, da Oyo.
Tsohon mataimakin kakakin Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Babangida Nguroje ya goyi bayan bukatar cire jihar Sardauna daga cikin Taraba ta yanzu.
Babban malamin musulunci, Sheikh Isa Talata Mafara ya bayyana cewaya zama dole a kare mutunci da kimar jihadin Shehu Usman Danfodiyo da wasu ke yiwa kage.
Ana hasashen cewa jihohin Arewa, kamar Kebbi, Taraba, da Adamawa za su samu ruwan sama da iska mai karfi. NiMet ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya.
Wani babban turken wutar lantarki ya ruguje a Rigasa, karamar hukumar Igabi, lamarin da ya jefa dubban jama’a a Kaduna cikin duhu, sakamakon iska da ruwan sama.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin Najeriya ranar Lahadi, tare da gargadi ga matafiya da mazauna yankunan da ke bakin teku.
Daya daga cikin jagororin yan bindiga a jihar Katsina, Kachalla Ummaru ya gargadi jami’an tsaro cewa kashe ’yan bindiga 10 zai kawo bayyanar wasu sababbi 20.
Arewa
Samu kari