Arewa
Yayan Namadi Sambo, tsohon mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan mai suna Alhaji Sulaiman Sambo ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
Mazauna Arewacin kasar nan su ka shiga mawuyacin hali bayan shafe fiye da rabin Oktoba babu wutar lantarki wanda ya jawo asarar akalla Naira tiriliyan 1.5.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan ta'adda sun kwashi kashinsu a kauyen Kinashe, gundumar Bashar da ke jihar Filto yayin da sojoji suka kashe Kachalla Saleh.
Wani jami’in hukumar tsaron farar hula (NSCDC) da aka karawa girma mai suna Muhammed Opatola da ke aiki da sashin Iwo ya fadi ya mutu bayan ya karbi albashi.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi magana kan dalibanta da ke zube a kasar Cyprus inda ta ce ta himmatu wurin shawo kan matsalolin da suke fama da su.
Sanatocin Arewa sun bayyana gamsuwa da yadda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta daukar mataki a kan batun yaran da gwamnatinsa ke kokarin daurewa.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta yi luguden wuta a kan wasu yan bindiga da su ka yi yunkurin hana gyara layukan wuta da ke kawo haske ga Arewa.
Ana fama da matsalar yan bindiga, gwamnatin jihar ta tabbatar da bullar wasu masu alaka ta addini da ake kira Lakurawas da suke ayyukansu a kananan hukumomi biyar.
Kungiyar masu kafafen yada yada labarai ta Northern Broadcast Media Owners Association (NBMOA) maka tashar talabijin din Arewa24 da wasu guda bakwai a gaban kotu.
Arewa
Samu kari